Fitatcen jarumin kannywood Wanda aka fi sani da ABALE OJO wato Daddy hikima
A hiran shi da bbc ya shaida BBC CEWA ya
Fara fim sanadiyar Alakar Da wasu daga cikin juruman kannywood Da aka tambaye shi matakin karutu sai ya karanci NURSING
wato ta fanin likitaci Da aka tambaye shi ko yanada budurwa sai yace DA BUDURWA GWARA DULA
A inda yake CEWA kuma bayan fim din A Duniya da Na ladidi zai Fara fitowa a fim kafanin prince zango production wato FARIN WATA SHA KALLO SEASON 2



